About Sanin Kauna
"Ya ku ¿aunatattuna, tun da yake Allah ya ¿aunace mu haka, ai, mu ma ya kamata mu ¿aunaci juna." (1 Yahaya 4:11). Yahaya ya rubuta har sau goma sha uku cikin wasikun shi guda uku kalmomin karfafawa wa masu karatu domin su kaunaci juna. MUNA KAUNA DOMIN SHI NE YA FARA KAUNAN MU / 1 YAHAYA 4:19Muna iya kaunan juna domin mu ma mu samu kauna daga Allah, wanda Ya ba da ¿an Shi häaya domin mu. "¿auna kuwa ita ce mu bi umarninsa. Umarnin kuwa, shi ne kamar yadda kuka ji tun farko, cewa ku yi zaman ¿auna." (2 Yahaya 1:6)A cikin wannan wasikun, Yahaya ya bayyana abin da ya häa kauna da biyayya. Karfafawan da ya bayar wa Iklisiya ta farko har gare mu shi ne mu zama da aminci ga dokokin Allah. Ta wurin biyayya, za mu iya kaunan juna kuma mu nuna kauna ga duniya duka.Sanin Kauna: Binciken 1, 2, 3 Yahaya za mu duba litattafen 1, 2, da 3 Yahaya da yadda ya umurce da kuma karfafa ma su bin Kristi su zama cikin kaunan Allah. Karfafawan Yahaya kan cewa ma su bi su kaunace juna na da muhimmanci a yau kamara yadda yak e a da. Wannan binciken za mu duba yadda kaunan Kristi ya canza mu kuma ya canza duniya ta wurin biyayyan mu ga dokokin Shi.Mu na fatan za ki häa kai tare da mu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly domin wannan binciken na tsawon mako hüu. Za ki samu Karin abubuwan da ya shafi Sanin Kauna a kowanne da kuma rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da Karin bayin cikin rubuce rubucen mu na kullum, da jamma'a ma su kauna domin karfafa ki yayinda mu ke koya rayuwa da kauna kamara yadda Yesu Ya yi rayuwa da nuna kauna.
Show more